Taskar Hausa

Barka da Zuwa Shafin Yanar Gizo na Taskar Hausa Wanda Ke Yada Aladun Hausawa

Hoto

Tarihin Kano

Wallafan August 2, 2020. 10:19am. Na Usman Bala. A Sashin Tarihi

Masarautar Kano tana cikin manyan masarautu a kasar Hausa a yammacin Afirka. Tarihi ya nuna tsohuwar masarauta ce da aka kafa shekaru aru-aru tun zamanin jahiliyya kafin zuwan addinin Islama. Masarautar ta taimaka wajen bunkasa garin Kano da Arewa da ma Najeriya baki daya. Garin Kano ya kasance cibi...

Sharhi 0


Hoto

Tashe a Kasar Hausa

Wallafan August 1, 2020. 9:29pm. Na Usman Bala. A Sashin Aladun Mu

Tashe yana daya daga cikin al'adun Hausawa na asali kuma ana yinsa ne a cikinwatan azumin Ramadan.Shugaban Sashen Harsuna na Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Jihar Kano, Malam Yusuf Muhammad, ya ce kalmar tashe ta samo asali ne daga kalmar tashi wato tashi domin sahur yayin daukar azumi

Sharhi 0


Game Da Mu

Shafin Taskar Hausa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana a kasar hausa


Manufar Mu

Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu a ko'ina,da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake.


Sababbin Kasidun Blog

  • [Hoto] Tarihin Kano
    Masarautar Kano tana cikin manyan masarautu a kasar Hausa a yammacin Afirka. Tarihi ya nuna tsohuwar masarauta ce da aka kafa shekaru aru-aru tun zama...Budo cikakke
  • [Hoto] Tashe a Kasar Hausa
    Tashe yana daya daga cikin al'adun Hausawa na asali kuma ana yinsa ne a cikinwatan azumin Ramadan.Shugaban Sashen Harsuna na Kwalejin Kimiyya da Fasah...Budo cikakke