Taskar Hausa

Barka da zuwa shafin Taskar Hausa shafin dake yada al'adun hausawa dakuma abubuwan da suka shafi Hausawa

Asalin Kalmar Kasar Zazzau

Wallafan wata 1 da ya wuce. Na Usman Bala. A Sashin Garuruwan Arewa

http://zamaniweb.com/administrator/files/20/10/2414/kn.jpg

Zazzau Masarauta ce wanda take keda Tarihin Hausawa wadda take da gidan sarautar ta a garin Yadda kalmar ‘Zazzau’ ta samo asali Da farko dai shi Tushen wannan kalma ta ‘Zazzau’
yana da rassa biyu ne, na
farko
Zazzau na nufin wani takobi,
wanda jagoran jama’a yakan dauka ya jagoranci jama/a a wajen yaki.Mai daukar wannan takobi ba sarki ake kiransa ba, a wancan lokaci
ana kiran sa ne Madau-
Zazzau, wato ‘Mai Dauke da Zazzau. Na biyu kuma dai
yana da nasaba da yanayin
garin ta Zazzau, wanda daga
Katsinanci ke nufin ‘zo-
zo’,wato kasa mai laka, ba
mai rairayi ba, wadda za a iya yin shuka a kanta, kuma ta
tsiro.Asalin Kalmar Zariya
Zariya kalma ce da ta samo
asali daga sunan Zariya ‘yar Sarki Bakwa Turunku, wadda kanwa ce ga Sarauniya Amina.

Tura wannan zuwa:

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Asalin Kalmar Kasar Zazzau"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Game Da Mai Wallafa

Usman Bala dan Arewacin nigeria bahaushe wanda ke zaune a garin kaduna wanda ke da fasahar kirkiran
shafukan yanar gizo.


Game Da Shafin

Shafin Taskar Hausa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma\
abin dake wakana a kasar hausa.


Manufar Mu

Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu a ko'ina,da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe
yake a fadin duniya.


Kasidu Masu Alaka

  • [Hoto] Ranar Hausa Ta Duniya
    Barka Da Ranarmu ta Hausa Muna farin cikin zagayowar ranar Hausa na fadin Duniya yanzu sama da mutane miliyan 150 ke amfani da harshen Hausa a fadin d...Budo cikakke
  • [Hoto] Tashe a Kasar Hausa
    Tashe wata al'ada ce da ake yi a kasar Hausa a lokacin azumin watan Ramalana, inda matasa har ma da yara kan yi shiga kala-kala, suna kida da waka. Ta...Budo cikakke
  • [Hoto] Hawan Sallar Bana
    Sanarwar da gwamnatin jihar Kano ta fitar na soke bukukuwan babbar sallah sakamakon annobar korona ba shakka ba za ta yi wa jama'a da dama dadi ba. Bu...Budo cikakke