Taskar Hausa

Barka da Zuwa Shafin Yanar Gizo na Taskar Hausa Wanda Ke Yada Aladun Hausawa

Hawan Sallar Bana

Wallafan watanni 2 da suka wuce. Na Usman Bala. A Sashin Labarai

Bukukuwan Sallah musamman hawan dawakai na daga cikin abubuwan da ke kayatar da bikin sallah a kasar Hausa. a wannan shekarar Annobar korona ita ce uzurin da gwamnati ta bayar na jingine bikin Sallah a bana domin tabbatar da cewa ba a yi cunkoson da zai sake yada cutar ba. Ko a lokacin bikin karamar Sallah an hana bukukuwa da takaita cudanyar mutane saboda wannan annobar.Sannan an gindiya wasu sharuda don tabbatar da cewa mutane basu kamu ko sake yada annobar korona ba. Tabbas soke hawan babbar sallah zai zo wa wasu mutanen Kano ba zata,kasancewar al'amura sun fara komawa kamar yadda aka saba,sannan kuma ana ganin cewa wannan ne karon karon farko da Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero zai yi cikakken hawa tun bayan da ya zama sarkin Kano.http://zamaniweb.com/administrator/files/20/08/2414/hs.jpg

Tura wannan zuwa:

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Hawan Sallar Bana"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Game Da Mu

Shafin Taskar Hausa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana a kasar hausa


Manufar Mu

Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu mu na hausawa,da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake a duniya.


Labarai Da Dumi-Duminsu

Babu wani labarai a halin yanzu....


Kasidu Masu Alaka

  • [Hoto] Ranar Hausa Ta Duniya
    Barka Da Ranarmu ta Hausa Muna farin cikin zagayowar ranar Hausa na fadin Duniya yanzu sama da mutane miliyan 150 ke amfani da harshen Hausa a fadin d...Budo cikakke
  • [Hoto] Tashe a Kasar Hausa
    Tashe wata al'ada ce da ake yi a kasar Hausa a lokacin azumin watan Ramalana, inda matasa har ma da yara kan yi shiga kala-kala, suna kida da waka. Ta...Budo cikakke
  • [Hoto] Tarihin Kano
    Masarautar Kano tana cikin manyan masarautu a kasar Hausa a yammacin Afirka. Tarihi ya nuna tsohuwar masarauta ce da aka kafa shekaru aru-aru tun zama...Budo cikakke