Taskar Hausa

Barka da Zuwa Shafin Yanar Gizo na Taskar Hausa Wanda Ke Yada Aladun Hausawa

Hoto

Ranar Hausa Ta Duniya

Wallafan sati 2 da suka wuce. Na Usman Bala. A Sashin Labarai

Barka Da Ranarmu ta Hausa Muna farin cikin zagayowar ranar Hausa na fadin Duniya yanzu sama da mutane miliyan 150 ke amfani da harshen Hausa a fadin duniya.

Sharhi 0


Hoto

Hawan Sallar Bana

Wallafan watanni 2 da suka wuce. Na Usman Bala. A Sashin Labarai

Bukukuwan Sallah musamman hawan dawakai na daga cikin abubuwan da ke kayatar da bikin sallah a kasar Hausa. a wannan shekarar Annobar korona ita ce uzurin da gwamnati ta bayar na jingine bikin Sallah a bana domin tabbatar da cewa ba a yi cunkoson da zai sake yada cutar ba. Ko a lokacin bikin karamar...

Sharhi 0


Hoto

Tashe a Kasar Hausa

Wallafan watanni 2 da suka wuce. Na Usman Bala. A Sashin Aladun Mu

Tashe wata al'ada ce da ake yi a kasar Hausa a lokacin azumin watan Ramalana, inda matasa har ma da yara kan yi shiga kala-kala, suna kida da waka. Tashe hanya ce ta fadakarwa, ilmantarwa da kuma ankarar ko nusar da mutane game da wasu batutuwan da suka shafi rayuwa ,Sannan ana amfani da tashe wajen...

Sharhi 0


Hoto

Tarihin Kano

Wallafan watanni 2 da suka wuce. Na Usman Bala. A Sashin Tarihi

Masarautar Kano tana cikin manyan masarautu a kasar Hausa a yammacin Afirka. Tarihi ya nuna tsohuwar masarauta ce da aka kafa shekaru aru-aru tun zamanin jahiliyya kafin zuwan addinin Islama. Masarautar ta taimaka wajen bunkasa garin Kano da Arewa da ma Najeriya baki daya. Garin Kano ya kasance cibi...

Sharhi 0


Game Da Mu

Shafin Taskar Hausa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana a kasar hausa


Manufar Mu

Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu mu na hausawa,da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake a duniya.


Labarai Da Dumi-Duminsu

Babu wani labarai a halin yanzu....


Sababbin Kasidun Blog

  • [Hoto] Ranar Hausa Ta Duniya
    Barka Da Ranarmu ta Hausa Muna farin cikin zagayowar ranar Hausa na fadin Duniya yanzu sama da mutane miliyan 150 ke amfani da harshen Hausa a fadin d...Budo cikakke
  • [Hoto] Hawan Sallar Bana
    Bukukuwan Sallah musamman hawan dawakai na daga cikin abubuwan da ke kayatar da bikin sallah a kasar Hausa. a wannan shekarar Annobar korona ita ce uz...Budo cikakke
  • [Hoto] Tashe a Kasar Hausa
    Tashe wata al'ada ce da ake yi a kasar Hausa a lokacin azumin watan Ramalana, inda matasa har ma da yara kan yi shiga kala-kala, suna kida da waka. Ta...Budo cikakke