Taskar Hausa

Barka da Zuwa Shafin Yanar Gizo na Taskar Hausa Wanda Ke Yada Aladun Hausawa

Tashe a Kasar Hausa

Wallafan watanni 2 da suka wuce. Na Usman Bala. A Sashin Aladun Mu

http://zamaniweb.com/administrator/files/20/08/2414/28-tshjm.jpg

Tashe wata al'ada ce da ake yi a kasar Hausa a lokacin azumin watan Ramalana, inda
matasa har ma da yara kan yi shiga kala-kala, suna kida da waka. Tashe hanya ce ta fadakarwa, ilmantarwa da kuma ankarar ko nusar da mutane game da wasu batutuwan da suka shafi rayuwa ,Sannan ana amfani da tashe wajen tashin mutane daga barci domin su dauki sahur. Kuma a kan sallami masu tashe da kudi, hatsi da dai sauransu.Haka kuma tashe hanya ce ta nishadantar da masu azumi don su manta da gajiyar da suke tare da ita
.

Tura wannan zuwa:

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Tashe a Kasar Hausa"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Game Da Mu

Shafin Taskar Hausa na kawo muku abubuwan dasuka shafi hausawa yan arewa da kuma abin dake wakana a kasar hausa


Manufar Mu

Manufar mu shine mu fadakar da kuma yada al'adu mu na hausawa,da kuma nishadantar da al'ummah aduk inda bahaushe yake a duniya.


Labarai Da Dumi-Duminsu

Babu wani labarai a halin yanzu....


Kasidu Masu Alaka

  • [Hoto] Hawan Sallar Bana
    Bukukuwan Sallah musamman hawan dawakai na daga cikin abubuwan da ke kayatar da bikin sallah a kasar Hausa. a wannan shekarar Annobar korona ita ce uz...Budo cikakke
  • [Hoto] Ranar Hausa Ta Duniya
    Barka Da Ranarmu ta Hausa Muna farin cikin zagayowar ranar Hausa na fadin Duniya yanzu sama da mutane miliyan 150 ke amfani da harshen Hausa a fadin d...Budo cikakke
  • [Hoto] Tarihin Kano
    Masarautar Kano tana cikin manyan masarautu a kasar Hausa a yammacin Afirka. Tarihi ya nuna tsohuwar masarauta ce da aka kafa shekaru aru-aru tun zama...Budo cikakke